MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ZAUREN GIRKI: HABA..AMARYA MENENE YA FARU KUMA? KADA ABIN YA BAKI MAMAKI NAMIJI DA GIRKI

                      Haba…Me ne ne ya faru kuma?

Haba…Me ne ne ya faru kuma? Kun san yan da abin ke ba da haushi idan a lokacin girki mun manta da kayan dadi da ya kamata a sa a abinci? Ko kuma in ba mu san lokacin da ya kamata a bar abinci a wuta ya dafu? Ko kuma in takarda da kika rubuta girke-girke ya bace kuma ba ki san yan da za ka yi da rayuwa ba.
            
ki na nan kina girgiza kai? Wasu za su ce miki kar ki damu domin kina iya tambaya a Google. ‘Google, me ne ne yannayin girke-girke na Miyan Zogale kuma ya zan iya hada shi da Dafaduka?’
A yau, zan gaya muku cewa ku dena tambaya a Google saboda akwai hanyar da za ku iya bi ku samu darussai na dafa abinci masu kwarai.
         
Ku zo ku samu Fatima Bature da mutane masu iya girki waddanda aka san su sosai a kasarmu na Nijeriya da kasar waje.
Za su fito tare da Fatima Bature a wassan kwaikwayon Royco Mai Dandano su nuna muku yanda ake dafa abincin gida masu dadi masu kara so a wurin masoyanku. Ba wannan kadai ba, akwai wassani iri-iri da za a yi da batutuwa masu zafi da za a hada domin kowa su ji dadi. Har da masu kallo a gida da kafofin watsa labarai, su ma za su iya kallo su shiga wassanin su samu kyautai da yawa.
             
A wasan Royco Mai Dandano, za ku kwoya yanda ake hada abinci ya yi dafu sosai kuma ya yi dadi sosai. Bai kamata lokacin girki ya zama lokacin kuka ko kuma girki ya zama aiki ba. Ku zauna ku kalle yar da waddanda suka iya dafa abinci sosai za su koya muku yanda ake dafa abinci mai dadi domin ku ma ku je ku yi a gidajen ku kuma ku kwoya ma wasu. Ku kalla wasan Royco Mai Dandano a: NTA Sokoto 4:30PM, NTA Lokoja 5PM, NTA Jos 5:30PM, NTA Makurdi 5:30PM, NTA Bauchi 5:30PM, AIT Abuja 6PM, DITV Kaduna 6PM, NTA Minna 6:30PM, GOTEL TV Yola 6:30PM, Arewa24 6:30PM. A ranar Lahadi, ku kalla a Taraba TV 5PM, NTA Kano 6:30PM, Gombe State TV 6:30PM, Nasarawa TV 7:30PM. Domin ku samu girke-girke iri iri ku zo nan: Ku bi mu a
Facebook: https://www.facebook.com/RoycoNigeria.
A Instagram: @Royco_Nigeria. Yanar: https://a.pgtb.me/Qmb4BB

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2017-06-18 — 1:44 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme