MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MATA GA YANDA ZAKUYI AMFANI DA MADARA WAJAN GIRKA SHINKAFA DA MIYA

wato zakubi ka’ido di kamar haka

  • zaki wanke shinkafan ki sosai sai ki daura a wuta bayan ya salala sai ki tace shi bayan kin tace shi sai ki dama madaran ki in madaran na garine in kuma na ruwane sai ki maida tukun yarki ki zuba shinkafan ki sai ki zuba madaranki bayan kin zuba madaran naki sai ki rufe tukun yar naki bayan ya dahu shinkafan naki yayi sai ki sauke…… bayan dama kinriga kinyi miyanki mai mutukar dandano. amma ki sani miyan ganye zakiyi ko na tumatur dan sune miyan cin wannan shinkafan madaran

tabbas in kika yima mai gidanki wannan girki yau sai ya manta hulansa in baya miki labari ko be shigowa gida da murmushi to ga shinkafa mai sa murmushi

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2017-03-03 — 9:26 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme