MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KASUWAR HOCE TAKARA SAMUN TAGOMASHI A JIHAR ZAMFARA.

*******************************

Daga Aminu Abdulsalam Gusau.
08130138136.

Biyo Bayan tsadar Rayuwa da kuma matsananciyar Tsadar Kayan Abinci da Al,ummar Nigeria ke ciki, kasuwar hoce tasamu Karbuwar da bata taba samu ba a tarihi a jihar Zamfara musamman a Birnin Gusau wanda Wannan yabiyo Bayan Karancin Kuddi da kuma tsadar Kayan Abinci da Al,umma ke fuskanta a Yau .

Da wannan Muna kira Ga Gwamnatin Baba Buhari ta dubi Halin da Al,umma ke ciki tabawa yan kasuwa damar Shigowa da Abinci ta hanyar Bude boda ko kuma ta Dauki duk matakin da take gani zai zama maslaha Don ceto Al,umma kafin Abun yawuce kima.

KARIN BAYANI AKAN HOCE.
************
HOCE: wani Abinci ne mai kama da masa Amma kuma ba masa Bane Hasali ma yadda akeyin Hoce yasha Banban da yadda akeyin Masa.

HOCE: Abinci ne da zamfarawa ke Alfahari dashi Kamar yadda mutanen Kano ke Alfahari da Gurasa ko kuma yadda mutanen Bauci ke tinkaho da Masa.

Ana sayar da hoce akan naira 20 duk Kwara daya kafin a sarrafa amma idan anka Sarrafa sa anka yimasa Miya Anasayarwa akan naira 50 duk Guda Daya.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2016-05-15 — 8:43 am

6 Comments

Add a Comment
 1. Hola! I’ve been reading your web site for some time now and finally got the courage to
  go ahead and give you a shout out from Lubbock Texas! Just
  wanted to mention keep up the fantastic job!

 2. allah yakawomana mafita amiiiiiiiiiiin

 3. Another rising focus of this unique clinic is company health care, underneath which it advocates managing and maintaining wellness.

 4. It’s awesome in support of me to have a web page, which is helpful designed for my knowledge.
  thanks admin

 5. I think this is one of the most vital info for me. And i’m glad reading your article.
  But wanna remark on few general things, The site style
  is wonderful, the articles is really nice : D. Good job, cheers

 6. Magnificent beat ! I wish to apprentice while you amend your web site, how could i subscribe
  for a weblog web site? The account helped me a acceptable deal.
  I were tiny bit familiar of this your broadcast provided bright transparent idea

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme