MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Zaka iya auren irin wannan budurwar?

Mutane sun dade suna bata sunan irin wannan yan matan ganin irin yadda suke mu’amala da samari.

Wannan abu matuka da yake damun arewacin Najeriya, amma har yanzu baa shawo kan matsalar ba.

Idan ka kalli wannan bidiyon zakaga irin yadda Prince Kamal yayi bayani akan irin wannan yan matan masu Talla.

Amma yana da kyau ka bayyana raayinka a wannan video sannan ka bani shawara akan wani maudu’in da ya kamata mu tattauna akai.

Nagode Prince Kamal

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme