DIAGO COSTER YAYI RAUNIN DAZAI HANASHI BUGA WASANSU DA ARSENAL BA

WASANNI: GASAR IYUFA
Dan Wasan Gaba Na Kungiyar Atletico Madrid Diego Costa Bazai Buga Wasasun Da Arsenal Ba.

Daga Auwal M Kura
14/04/2018

Mai Buga Gaba Na Kungiyar Kwallon Kafa Ta Atletico Madrid ,Diego Costa, bazai Samu Damar Buga Wasan Kungiyar Da Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal A Wasan Gabda Na Karshe A Gasar Iyufa Ta Kasar Turai Dalilin Rauni Dayaji.

Dan Wassan Ya samu Raunin Yayin Karawar Kungiyar Tasu Da Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sporting Lisbon A Ranar Alhamis 12/04/2018 ,inda Atletico Tayi Nasara Daci 2-1.

Har Yanzu Dai Kungiyar Ta Atletico Bata Bayyana Iyya Lokacin Da Costa Zai Kai Yana Jinya Ba, Amma Wata Majiya Mai Karfi Daga Kungiyar Ta Tabbatar Da Cewa Dan Wasan Zai Dauki Tsawon Sati Biyu Yana Jinya,

Sai Dai Dan Wasan Bazai Samu Damar Buga Wasan Kungiyar Da Arsenal Ba Wanda Za’a Kara a Ranar 26 Ga Watan Afurilu A Birnin Landan,
Sai Dai Zai Samu Damar Bugawa Da Wasansu Na Zagaye na Biyu Dazai Gudana A Ranar 3 Mayu Gidan i Madrid.

This website uses cookies.