MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Tag: tarihi

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿAlaihi wa Sallam).

Muhammad Larabci ﻣﺤﻤﺪ ; Annabin Allah ne kuma ɗan aiken Allah. Allah Ya aiko shi domin ya tabbatar da addinin da Annabawan da auka gabace shi suka koyar, Kamar Annabi Ibrahim da Annabi Musa da Annabi Isah da dukkannin sauran Annabawan Allah (tsira da amincin Allah ya kara tabbata a gare su) Annabi Muhammad (s.a.w) shine cikamakon Annabawa, wato Annabin karshe wanda daga kansa babu wani annabin Allah.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme