Daga: Muhammad Bashir Amin Yauma kamar wancan Makon tun hantsi ake dakon karasowar daya daga cikin Jagororin Jam’iyyar PDP anan Kano wato Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso wurin taron tattaunawa da samarwa Jam’iyyar PDP Sahihin Dan takarar gwamnan jihar Kano da kowa zai gamsu da hanyar da aka bi wurin samar da shi, sai dai […]
Tag: siyasa
Har yanzu musulman Arewa na karkashin mulkin mallaka ne – Sarki Sanusi
MATASA SUN TUKO KEKE DAGA KAUYENSU ZUWA WURIN TAKAI DON JADDADA GOYAN BAYANSU A TAKARARSA TA 2019
wasu Matasa masu kaunar Dan takarar gwamna jihar Kano karkashin inuwar tutar Jam’iyyar PDP Mal. Salihu Sagir Takai Sun Tuko keke daga Kauyen Kachako Cikin Karamar hukumar Takai don jaddada goyan bayansu ga takarar Takai 2019. Da Muke zantawa da Shugaban tawagar Mahaya Kekunan Nazifi Nagge Kachako, ya bayyana cewa sun tawo su uku akan […]
Ko na fadi zaben fidda gwani ba zan fice daga PDP ba –Inji Sule Lamido
Tsohon gwamnan jihar Jigawa wanda dan takarar shugabancin Najeriya ne a karkashin jam’iyyar PDP Sule Lamido ya bayyana cewa ba zai fice daga jam’iyyar ba koda ya fadi a zaben fidda gwani. Ya bayyana haka ne a ganawa da ya yi da manema labarai a garin Jos, bayan ganawa da ya yi da Jeremiah Usaini. […]
Da gaske an yi wa Kwankwasiyya tawaye Kano?
Wasu da suka yi ikirarin magoya bayan Kwankwasiyya ne sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC a daidai lokacin da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar takararsa ta neman shugabancin kasar a Abuja. Daruruwan matuka babuwa masu kafa uku ne da aka fi sani Adaidaita Sahu a Kano da ke ikirarin cewa mabiya akidarsa […]
Masoya Buhari sun yi tir da kalaman Trump
Wata kungiya da ke mara wa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari baya, ta yi watsi da kalaman da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi, wanda wani rahoto ya ce ya bayyana Buhari a matsayin mara “mara karsashi”.
Kungiyar Buhari Media Organisation ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwar da ta fitar a ranar Talata: “Shugaba Muhammadu Buhari yana da cikakkiyar lafiya kuma zai shiga takara a babban zaben 2019. Kuma ya sake mulkar kasar na karin shekara hudu duk da kalaman Shugaba Trump,” in ji sanarwar.
LABARI CIKIN HOTUNA- Dan takarar Shugabancin Najeriya Usman Ibrahim Alhaji ya Ziyarci Manyan Sarakunan Jihar Kebbi
Saboda dakon mulki Tinubu yake bayan Shugaba Buhari – Inji Saraki
Mun ji labari cewa Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya maidawa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu martani bayan tsohon Gwamnan Legas din ya zargi Saraki da harin kujerar Shugaba Buhari. A makon nan ne Bola Tinubu ya bayyana cewa Bukola Saraki da Aminu Tambuwal sun fice daga APC ne domin su na neman kujerar Shugaban kasa. […]