MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Tag: littafin Hausa

LABARIN SOYAYYAR GASKIYA RIGA CE KASHI NA 1

Assalamu’alaikum ‘Yan Uwa Da
Abokan Arziki Barkan Mu Da Sake
Saduwa A Wannan lokaci.
Ni Naku Haruna Sp Dansadau Na
Sake Zuwa Muku Da Wani Sabon
Labarin Soyayya Mai Cike Da
Tsantsar Soyayya Da Tausayi Mai
Taken Suna.

Whatsapp No:07035169818
SOYAYYAR GASKIYA RIGA
CE….Prt 1
Wannan labari ne daya kunshi
rayuwar wasu masoyan juna biyu
Kausar Da Aliyu da suka gina
soyayyar su akan tafarkin gaskiya
da amanar juna.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme