MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Tag: Jaruma

AMINA AMAL TA BAYYANA ALAKAK TA DA ADAM ZANGO- KARANTA KAJI

Wata sabuwar jarumar fina finan
kannywood da tauraruwar ta ke
haskawa a yanzu,Amina Amal ta
bayyana hakikanar gaskiyar
dangantakar t da fitaccen jarumi
Adam Zango.
Mujallarmu ta samu rahoton
cewa Amal wadda ta baro asalin
kasarta kasar kamaru ta dawo
Najeriya da nufin shirin fiim,ta
bayyana cewa akwai soyayya
tsakaninta da Adam Zango amma ba
irin soyayyar da ake tsammani ba,face soyayyar yaya da kanwar sa.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme