MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Tag: al’ajabi

ASHE DABBOBI MA NA ZAMAN MAKOKI?

Mun san cewa mutane sukan yi wasu abubuwa na jana’iza da makoki a kan mamatansu. To ga alama mu ma mutanen mun fara fahimtar cewa dabbobi ma suna jana’iza da makoki.
Jason Goldman ya yi mana nazari:

Idan Bayahude ya mutu, kamar yadda al’adarsu ta tanada wani daga cikin yahudawan da ake kira chevra kadisha zai zauna da gawar, inda zai yi ta mata karatu daga littafin Zabura har sai an binne ta.

LABARIN WANI BAWAN ALLAH DA YAKE DAB DA RASUWA

rasuwa

Wani Bawan ALLAH Da Yake Kan Gargarar Rasuwa, Sai Dangi Suka Kewaye Shi SunaTa Kuka.

.
Sai Ya Ce:”Ku Tashe Ni Zaune”
.
Sai Suka Zaunar Da Shi Sai Ya Fuskance Su Ya Dubi Mahaifinsa Ya Ce:”Baba! Me Yasa Kake Kukan Rabuwa Da Ni???”
.
Ya Ce:”Ina Jimamin Rashinka Da Yadda Zanyi Da Kewarka Bayan Ka Rasu!”
.
Sai Ya Juya Ga Mahaifiyarsa Ya Ce:”Umma! Me Yasa Kike Kukan Rasa Ni???”
Ta Ce:”Saboda Zan Shiga Quncin Rayuwar Rasaka!”

.
Sai Ya Juya Ga Matarsa Kefa Me Yasa Ki Kuka???
Domin ci gaba da karatu sai ka dannan hoton domin zuyartar shafin mu

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme