MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

GASA: Maza kada ku bari wannan damar ya wuce ku.

Maza kada ku bari wannan damar ya wuce ku. ga matakai da za’a bi domin samun wannan kyututuka kamar haka:

1. ku bi shafin @TVSNigeria a Instagram, Facebook da twitter

2. Ziyarcin shafin dake Bio dinmu domin samun wakar gasar ta #TVSConfamNaijaDance

3. Yi recording bidiyo na tsawon minti daya yayin da kake/kike rawar wakar TVS a gaban keken TVS ko acabar ta ( Zaka saka rubutun #TVSConfarmNaijaDance kuma kalan keken ko acabar yana iya zamanto ko wani iri

4. Daura a shafin ka/ki sai kayi tagging @tvsnigeria tare da hashtags #TVSConfamNaijaDance #RideWithTheSuperEagles #DanceWithTVS

5. sake karanta mataki na 3

Muna jira domin sanar da gwarzayen wannan gasar

Allah ya bada sa’a

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (284 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-07-08 — 11:54 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme