MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

SANATA SHEHU SANI YA MAKA EL-RUFA’I A KOTU

Sanata Shehu Sani Ya Nemi Kotu Ta Tilasta El-rufa’i Biyanshi Milyan Dubu Biyar Bisa Bata Mishi Suna

Daga Auwal M Kura

21/04/3018

Dan Majalisar Dattijan Najeriya Mai Wakiltar Kaduna Ta Tsakiya Sanata Shehu Sani, Ya Maka Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i A Kotu Bisa Zarginsa Da Bata Mishi Suna A Wata Fira Da Gwamnan Yayi Da Gidajen Rediyon Jahar A Kwanakin Baya ..

Da Yake Shigar Da Karar A Babbar Kotun Jahar Shehu Sani Ya Nemi Kotun Ta Tillastawa Gwamnan Biyanshi Zuzurutun Kudi Har Naira Milyan Dubu Biyar, bisa Kiranshi Jahili ,Mahaukaci Da Gwamnan Yayi ,

Idan Dai Zaku Iyya Tunawa An Dade Da Samun Rashi Jituwa Tsakanin Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-rufa’i Da Sanatan.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-04-21 — 1:08 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme