MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

RA’AYI – Jifar Dutse da Jifar Kuri’a

Daga cikin matsalolin da muke fuskanta a Arewacin Najeriya shine karancin Ilimin Addini da na Boko. Amma Babba abun haushin shine komai sai mun alakan tashi da Addini Koda kuwa bamu san matsayin sa a Addini ba.
Dokar Najeriya taba Talaka karfin da yafi Gwamna da duk wani Da ake zaba ta hanyar jefa Kuri’a, amma abun ban haushi shine Talaka bai so yabi tsarin doka. Akwai hanyoyin da talaka zaibi wajen tsige Dan Siyasar da bai masa abunda yake so amma baza mubi ba sai dai kaga ana Jifar Dan Siyasa.
Duk irin abunda Dan siyasa zaiyi wallahi Jifa ba shi bane mafita, kuma babu inda Allah yace a jefi Shugaba, wannan aiki ne irin na Jahilci.
Ina kira ga Matasa da muji tsoron Allah mu rika yin abu saboda shi badan wani bawan sa ba, hakan zaisa muyi nasara a Rayuwa.

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (2389 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-09-27 — 12:05 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme