MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

[MAGU DA YAN MAJALISA] WA KAKE GOYON BAYA?

Kamal Saidu Dansadau

Bayan tsawon lokaci Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu na fuskantar kalubale daga wajen yan Majalisa inda har yanzu suke kokarin ganin cewa sun cire shi daga ofishin nashi.

Shin abun tambaya anan menene laifin magu?

Shin gyara ne suke so suyi ko barna?

Shin kai wa kake goyon baya cikin su?

[MAGU DA YAN MAJALISA] WA KAKE GOYON BAYA?

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-07-15 — 4:44 pm

5 Comments

Add a Comment
  1. “yan majalissummu da ha’inci magu da jinkai, sai kusamu ku daidaita kokwa samawa kanku makoma mai kyawu.

  2. magu nake goyon baya Dari bisa dari

  3. Muna goyan bayan Ibrahim magu.su kuma masu so suga sun cireshi suma su jira nanda shekaru biyu masu zuwa, Mamu zamu dawo dasu gida

  4. ae ai ansar afilitake lamari bai bukatar dogun tunani majalisa batatare da magu saboda magu yana yakida barayin gwamnati to su yaza ayiko susushi tunda sunsan su kosuwayesu ni addu,a ta Allah yajakwana yastare mana haziki jarumi magu kawai

  5. agaskiya abarshi akan kuherarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme