MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

IRIN ABUBUWAN DA YA KAMATA IYAYE SUYI KOYI DASU NA AUREN NAN NA DAN 19 DA YAR 15

A gaskiya wannan AUREN ya matukar burgeni duk da yake  banda cikakken bayani akan yadda abun ya faru.

Babban abun lura shine dukan su da alamu sun balaga, sannan  kuma inada yakinin cewa muddin sun samu tarbiya mai kyau toh zasu iya jurewa su zauna  gidan AUREN su.

Na Dade INA ba mutane labarin cewa wani lokaci hadda sakacin iyaye kesa yaya mata na lalacewa musamman a wannan zamanin na social network. Yarinya zata  balaga amma iyayen ta zasu SA mata ido suna jiran sai ta gama boko kamar baa karatu gidan AURE.

Ko yahudawa suna aure da wuri amma mu zamu ce kwaikwayonsu muke. Ka duba ka gani ko Yan kwallo a kananan shekaru suke aure.

Kuma a haka zasu fi more wa  rayuwarsu.

Aure fa ba wani abu bane mai wuya mune muke daukar sa kamar abu mai wuya.

Allah dai  yasa mu gane  gaskiya amin

 

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-10-08 — 8:46 pm

3 Comments

Add a Comment
  1. ABDULKADIR S ZIGAMA

    gaskiya abin ya matukar birgeni fatana ga jama’a su daure suyi koyi da haka zai rage yawan zinace zinace da akeyi.

  2. Gsky wannan shawarar taka tayi dadai Allah yasa mu gane

    1. Amin nagode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme