MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

WATA SABUWA: MUKADDASHIN SHUGABAN KASA OSINBAJO YA TSIGE SHUGABAN HUKUMAR DSS LAWAN DAURA-Karanta Kaji Dalili

       Yanzu yanzu: Mukaddashin shugaban kasa ya tsige shugaban hukumar DSS Rahoton da muke samu daga fadar gwamnati shine mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige shugaban hukumar tsaro ta sirri, wato DSS, Malam Lawal Daura daga mukaminsa biyo bayan farmakin da jami’an hukumar suka kai majalisar dokokin Najeriya da safiyar ranar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme