MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KIGA: YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI – MUSAMMAN NONO

Yana da kyau mata su san yadda ake hada irin wannan sabulun domin gyaran jiki ko kuma don sana’a. Yawan shafe –shafe yana bata fatar jiki don haka idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani da kuma gyaran fata. A yau mun kawo muku hanyoyi daban-daban wadanda za a yi amfani da sabulun salo don gyaran fata. bbc hausa nono gindi duri

Abubuwan da za a bukata
•Sabulun salo
•Zuma
•Bitamin E
•Man almond (za a iya samun sa a shagunan kayan kwalliya)

Hadi
A daka sabulun salon ko kuma a saka abin kankare kubewa a kankare. Sannan a zuba ruwa domin ya narkar da sabulun. Sannan a zuba ‘bitamin E’ da man ‘almond’sai a kwab su sosai. Irin wannan hadin na gyara fatar jiki da kuma sanya ta subul da laushi.

[KIWON LAFIYA] HANYOYIN GYARAN NONO GARE KU MATA

Hadi na 2
•Sabulun salo
•Man kadanya
•Ruwan ganyen ‘aloe bera’
A narka man kadanya a ruwan zafi sannan a narkar da sabulun salon shi ma. A samu gora a zuba hadin man kadanyar tare da na man kadanya da ruwan ganyen ‘aloe bera’ sannan a girgiza su domin su hadu sosai.
Za a iya amfani da shi nan take daga gama hadi ko kuma a zuba a bar shi tsawon sati biyu sannan a fara amfani da shi.

DUBA KIGA: YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI - MUSAMMAN NONO

DUBA KIGA: YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI – MUSAMMAN NONO BBC HAUSA

Hadi na 3
•Sabulun salo
•Zuma
•Kurkum
•Man kwakwa
•Man Zaitun
Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan zafi, sai a zuba zuma da kurkum da man kwakwa da kuma man zaitun. A zuba su a cikin gora sannan a girgiza sosai domin su hadu sosai,sannan sai a zuba a murta.
Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko kuma a jira ya yi tauri bayan sati biyu sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen gumi ko na fuska da wasu cututtukan fata.

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: [email protected]

bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa bbc hausa duri duri duri duri dri duri duri duri duri non no no nono nono nono nono nono nono nono

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-18 — 12:50 pm

1 Comment

Add a Comment
  1. gaskya haka yakamata a sanar da yan’matan yanzu, ba irin mummunan bilicin da sukeyi yanzu ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme