MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

UWAR MIJI TASA NI A GABA DAN ALLAH INA NEMAN SHAWARA?

Wata baiwar Allah na neman shawarar bayanin Allah akan irin matsalar da take fuskanta da Uwar miji.

matsalar uwar miji

Gaskiya mata na fuskantar barazana da walakanci wajen mazajen su na sunna a Arewacin Nigeria musamman cikin Hausawa, wannan baiwar Allah na daya daga cikin Dubaben matan da ke fuskantar walakanci wajen mazajensu wanda yanzu haka take neman shawara wajen bayin Allah akan abunda ya kamata tayi.

Ga bambayar da tayi ” Dan Allah kada ki shareni, surukata tasani gaba kullun sai ta kira danta ta zageni yanzu har yace mata zaiyi aure kuma itada damuwanta ya wahalar dani, har ce masa takeyi yay min mugunta in ya rasa wani irin mugunta zai min ya kira wasu su koya mar.
Zagi iri iri hardashi su hadu suyita zagina narasa ya zanyi da rayuwa ga tsohon ciki.
Tambayata anan shine ya zanyi ya daina fada wa mamarsa komai namu sannan ko ya kamata in nuna masa ina da duka recoding nasu da nayi?”

SIRRIN DA NAMIJI: ABUBUWAN DA ZAKI KULA DASU YAYIN DA KUKE SHIRIN AURE DA SAURAYINKI

A gaskiya yin shuru baya taba kawo karshen matsala, ya kamata ta fara zauanawa ta tattauna wannan matsalar da shi kuma ta fada mishi gaskiyar duk irin abunda ta sani, idan har matsalar ta wuce hakan sai a saka magabata. Idan har Allah ya kadarta Auren zai daure sai kaga ansha kan matsalar idan kuma Allah ya kadarta rabuwa kaga wannan babu makawa.

Zan so naji raayin mai karatu akan wannan matsalar.

zasu iya aikawa da Raayin ku ta hanyar comment da suna.

kuma zaku iya kasancewa tare da mu a shafin mu na sada zumunta

https://facebook.com/mujallarmu

https://instagram.com/mujallarmu

https://twitter.com/mujallarmu

car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance car insurance

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-23 — 8:15 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme