MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MATSALLAR SAURIN INZALI DA YADDA ZAA MAGANCETA

Ko ka san kashi 30 cikin dari na maza na fuskantar wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi yayin saduwa da iyalinsu? To abin haka yake, kamar yadda aka wallafa a mujallar “The journal of the American medical association”

Sai dai abin damuwa anan shine duk da matsala ce da ke ciwa maza da yawa tuwo a kwarya,amma tattaunawa akan ta yakan zama wani abun damuwa, ba don komai ba, sai don al’adarmu, da mu ke daukar al’amura a matsayin na kunya ne koda ba na kunyar bane.

Wannan dalili ya sa mu rubuta makala akan wannan matsala don taimakawa masu fama da matsalar saurin inzali. Ba wani abu ya sa mu yin hakan ba sai don matsala ce da ke haifarwa mai ita matsananciyar damuwa. Mai irin wannan matsala na ganin ya gaza wajen biyawa iyalinsa bukatarta ta jima’i wanda hakan ka iya haifar musu da gagarumar fitina a rayuwar aurensu.

KASAMU COKALI DAYA NA WANAN GAGARUMIN MAGANIN SAFE DA RANA KASHA COKALI DAYA INSHALLAHU ZAADACE,KO KA TUNTUBEMU TA WANAN NUMBAR 0805 099 6687
INSHALLAHU ALLAH

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme