MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ABUNDA YASA MAZA DA DAMA SUKE SAUKIN KAWOWA YAYIN SADUWA

Saurin Kawowa da maza keyi yayin Saduwa babbar matsala ce day a kamata ace duk mai fuskanta ya magance domin tana da hadari da illoli daban daban musamman ga iyali (Matan Sunnah).

Tabbas Maza da dama basu san dalilan da yasa suke saurin kawowa ba yayin Saduwa, amma in sha Allah bayan ka karanta wannan bayanai da zan bayyana zaka fahimci matsala da yadda zaka magance ta Musamman ga masu iyali.

saurin kawowa yayin saduwa

DAGA INA MATSALAR KE FARAWA

Mafi yawancin irin wannan matsalar na farawa ne tun farkon Balaga saurayi, za kaga Saurayi na yawan wasa da Azzakarin sa domin kauda sha’awa bayan Addini da Likitoci da dama sunyi bayani akan wannan matsalar amma saboda sha’awa samari da dama basu damu ba bayan kuwa wannan shine babban abunda ke haddasa wannan matsalar saurin kawowa yayin Saduwa.

Ya kamata a matsayin ka na da Namiji ka fahimci illar rashin gamsar da iyali, kuma ka guji yawan shan rowan sanyi da kuma amfani dasu domin yana daga cikin manyan abubuwan da ke kawo matsalar saurin kawowa yayin Saduwa.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma’aurata.

MENENE MAFITA

Ya kamata samari a guji waza da azzakari domin kauda sha’awa saboda kaucewa kamuwa da irin wannan matsalar domin kuwa babbar matsala ce musamman idan kayi iyali.

Sannan yana da kyau duk ‘da namiji ya koyi yawan shan ruwan lipton musamman da safe da yamma domin suna taimakawa wajen tasiri a Saduwa.

Kuma ka kula da cin Dabino shi dabino yana taimakawa karfin azzakari da kuma jumawa wajen Saduwa.

KARIN BAYANI

Daga karshe zan so duk wani mai irin wannan matsala idan ya gwada wannan bai samu sauki ba to ka nema ganin likita domin wannan babbar matsala ce musamman ga masu iyali. Sannan a guji shan wasu magunan gargajiya da baa san daga ina suka fito ba.

Zaka iya comment kasa Idan ka karu da ilimi ko kaji dadin wannan bayanin ko kuma idan kanada wani Karin bayani ko tambaya,

Kuma zaka iya kasancewa tare da mu a shafin facecook https://facebook.com/mujallarmu instagram https://instagram.com/mujallarmu

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-09-10 — 2:03 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme