MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MAHIMMAN LOKUTAN DA YAKAMATA MUTANE SUDUNGA CIN A BINCI

wato mahimman lokutan sune kamar haka…………………………………………………………….?

  1. DA SAFE ?……kana tashi da minti talalati kaci abinci kamar misalin karfe bakwai ko takwasba sai goma tayi ba haka ya kamata kadinga yi ko kiyi duk safe
  2. DA RANA ?……ka tabbata kaci abinci karfe shabiyu da rabi zuwa karfe biyu ba a so kaci abincinrana karfe hudu ko biyar hakan shine cancan ta
  3. DA DADDARE ?….

ka tabbata shima kaci karfe shida zuwa bakwai na yamma karka sake kaci

abinci yamma karfe goma

 

zahiri yin haka shi ze sa ka temaki masarrafar a bincin dake jikin ka dan kuwa barin cin abinci akan lokaci yana da mutuka hadari

dan haka a kiyaye allah ya temake mu  

 

 

 

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-07-05 — 9:24 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme