MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MAGANIN KARFIN MAZA A SAUWAKE

Ka samu Mazakutar Bijimin Sa. Wanda ba’a dandake shi ba. Ka dafa tare da ‘danyar chitta da Manguli. (Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za’a sanya dukkan kayan Qamshi). Idan ya dahu sai ka rika ci.

Zaka rika maimaitawa daga lokaci zuwa lokaci.

Idan kuma Qarfi ake bukata, asamu Mazakutar Karakanda (wani dabba mai Qaho reshe-reshe). Idan ba’a samu na Karkandan ba, anemi na namijin Gada (akuyar jeji).
Idan shima bai samu ba, sai ayi dana ‘Dan-Akuya wanda ba’a dandake ba.

Ka daka Mazakutar aturmi.
Sannan ka shanya ya bushe. Idan ya bushe a rika ci da cukwi.

To insha Allahu Mazakutarka zata girma kuma zaka samu Qarfi.

Wallahu a’alam.

(Visited 37 times, 1 visits today)
Updated: 2017-10-07 — 12:31 pm

5 Comments

Add a Comment
  1. ba’a samun cukwui a yola amma nasan ana samu a jihar yobe

  2. Yahaya Bin Abdullah mubi

    Me kuma chukwai ban sanshi ba

    1. WATO WANI MADARANE WANDA ZAKA GANSHI A DASKARE ANA SAI DA SHI AMMA KAMAR AN FI SAMUN SA TA WAJAN KANO KATSINA SOKOTO JALINGO ZAMFARA NIJER DA YOLA

      1. to yaya sunan madaran kuma awace kasuwa zansamu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme