KU DUBA KUGA ILLOLIN DA SHAYE SHAYE KE HAIFARWA GA DAN ADAM

Illar shayeshaye
Banbancin mutum da dabba, shine hankali, tunani da kunya.

Kuma kwakwalwar mutum ce ke controlling din wadannan abubuwa, kwakwalwa ke controlling din ayyukan jikin mutum gaba daya, ita ke controlling din zuciya huhu da koda (zanyi bayani a gaba).

To duk wani nau’in kayan maye da magunguna watau kwayoyi ko na ruwa da za’a sha ba bisa qaida ba shi ne a turance drug addiction or drug abuse, ba abinda yake illa ya rikita kwakwalwa. Rikicewar kwakwalwa na gurbata tunani, gurbacewar tunani nasa rashin kunya da tsoro.

This website uses cookies.