KARANTA KAJI:MAGANI 5 DA GWANDA KEYI A JIKIN DAN ADAM

Karanta Kaji Magani 5 Da Gwanda Keyi A Jikin Dan Adam.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Kamar yadda muka sani cewa gwanda na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwa da Allah ya albarkaci mu da ita, sannan kuma tana da matukar alfanu a jikin dan adam.

Kamar yadda Dandalin Mujallarmu, keda labari daga masana masu bincike sun gano cewa gwanda tana maganin ciwoka da dama da kara lafiya ga dan adam.

Abisa zurfafa bincike wasu masana lafiya sukayi  sun gano cewa gwanda na magani kamar haka:

1-Maganin Ciwon Kai: Bincike ya tabbatar da cewa gwanda tana maganin ciwon kai.

2-Gyara gashi da tsayon sa: Bincike ya nuna cewa gwanda tana kara Kyawon gashin kai sannan da kara tsayon sa.

3-Rage Kiba:Hakika masana lafiya sun gano cewa gwanda ta rage sosai ga mutumin dake dauke da ita.

4-karfin Kashi: Bisa Nazari da likitoci sukayi sun gano cewa gwanda tana kara karfin k’ashi kashi 80%  cikin dari 100%.

5-Karfin Maza: Gwanda bayan magani da hudu data keyi yanzu kuma an gano cewa tana kara karfin maza ga ma’aurata

This website uses cookies.