MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: MAHIMMACIN MAN KADE A JIKIN DA ADAM

GYARAN JIKI:MUHIMMANCIN AMFANI DA
MAN KADE. 

Jama’a da dama na amfani da man kade kawai ba tare da sanin hakikanin muhimm
ancin amfaninsa ba.
Inaso inyi bayanin yanda xa ai amfani da man kade wajen samun ingantacciyar
fata da kuma gashi mai kyau.

★Man kade na gyara fatar mace fiye da sauran mayuka
masu chanxa launi ana iya amfani da shi ta hanyoyi da dama amma ga kadan daga ciki.

★idan kina da busheshiyar fata ko mai gautsi man jade xai tainaka miki gyara ta.
Ta hanyar shafa shi a jikinki.,xai sanya fatarki tayi laushi tana sheki.
★Yana kashe kurajen jiki da na fuska

★Yana gyara fata bayan kuna rana.

★Yana maganin Kaushi
★Yana maganin Kyasfi
★Cixon kwari
★Yana maganin faso tsagewar fatar kafa.
Idan xaki maganin faso tsagewar fatar kafa xaki samu ruwan duminki kisa gishir,ki wanke kafarki ,sai ki narka man kadenki ki samu auduga kina dangwalowa kina shafawa har ya shiga ci
kin tsagewar,sai da yamma kuma ki maimata hakan in xaki bacci ki sami socks kisaka bayan kin shafa na yamma in kika tashi da safe ki cire ki wanke kafar ki kara shafawa xakiyi na sati guda.

★Man kitso.
Amfani da mankade wajen kitso yana da amfani da yawa.
★Yana maganin amodarin gashi(Dandruff)
★Yana gyara gashi yayi jyau da laushi.
★Yana hana karyewar gashi
hair breakage.
ba kaman yanxu ana iskan harmatan.

★Magani ciwon kashi
Man kade yana magani ciwo
n kashi lokacin hunturu.

★Ciwon Baya

Yana maganin ciwon baya ana shafawa in xa a kwanta barchi,kuma yana sa barchi in an gaji.
Allah yasa mu gwada amfani da man kade amin.

Yan uwa sai wani sati insha Allah.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-09 — 3:43 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme