KARANTA KAJI: AMFANIN GUROBA 5 A JIKIN DAN ADAM

Kiwon Lafiya: Amfani 5 na Goruba ga Lafiyar Dan Adam

A wani sabon bincike da aka gudanar akan goruba ya bayyana mamora da kuma alfanu da dama da take da shi, sakamakon sunadaran flavonoids, saponins da tananis, wanda wannan sunadaran ga masana kiwaon lafiya da likitoci ba sabon abu ne a wurin su ba.

Wannan bincike da masana kiwon lafiya suka gudanar akan mutane marasa lafiya daban-daban ya bayyan irin tallafi na kolu da goruba ke yiwa jikin dan Adam.

Dandalin Mujallarmu,ta kawo muku jerin cututtuka da goruba ke taimakawa wajen warkar da su tare da cewa juna “umma ta gai da Asha”.

1. Cutar hawan jini

2. Cutar basir

3. Cutar fitsarin jini da sauran cututtukan mafitsara

4. Ciwon zuciya

5. Ciwon Daji (Kansa)

This website uses cookies.