MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ILLOLIN BASIR MANYA GUDA BIYAR, da alamomin sa

zahiri basir cutane me mutukar illa ga jikin dan adam sannan yana da alamomi kamar haka.

 1. za kaji cikin ka na kumbura kana tusa mai wari
 2. za kaji maranka na yawan daurewa
 3. za kaji in kayi kashi duburan ka ze dinga maka radadi
 4. za kaga in rana ya da keka kayi fitsari zaka dinga jin zafi kamar ana sukan ka a gaban ka irin yanda in sanyi ma yama yawa zaka dinga ganin gaban naka na yin wasu kuraje a saman sa
 5. za kaji kowani lokaci jikin ka ba a natseba cikin ka ze dinga daukan zafi sannan zaka ji kana jin kashi amma kaje bayi. sai dai ka taso kashin baza kayi ba

zahirin wannan sune alamomin basir a takaice……………………,

ILLOLIN TA

 1. ya kan tsinka hanji musamman ma in macace
 2. ya kan kawo mutuwar gaba
 3. ya kan illata ma gudanar fidda lalatacen abinci wato dubura
 4.  ya kan sanya razana
 5. ya kan hana duk wani abinci mai amfani yawo a jikin ka

hakika wannan shine takai taccan bayani game da illolin basir ajikin dan adam allah ya sauwake mana

(Visited 16 times, 1 visits today)
Updated: 2017-11-01 — 9:52 am

8 Comments

Add a Comment
 1. sadiq muhammad kabir

  dan allah menene maganin basir atemakemu

 2. Menene banbanci tsakanin basir da rana sannan menene maganin su a likitance da kuma a gargajiya

  1. ZA KUJI IN ALLAH YA YARDA

 3. Gaskiya ina famada wanna cututtukan saidai haryanzu bansamu magani ba ko zaku iya tai makona dashi

  1. Harunasp Hamisu

   a unguwarku babu wani mai saida magani

  2. KARKA DAMU ZAKA SAMU KABIYO MU

 4. menene maganin basir din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme