MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

HANYOYIN GYARAN NONO: GARE KU MATA

GYARAN NONO YAR UWA
Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,

wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nononwannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi  kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.

Allah ya bada sa.a

Idan kina Bukatar maganin Karin Niima, ko na gyaran Jiki Musamman Nono ko kuma Kina bukatar nema wa mijin ki maganin Karfin maza da Kuzari sai ki tuntubi wannan email [email protected]

ABUNDA YASA MAZA DA DAMA SUKE SAUKIN KAWOWA YAYIN SADUWA

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Instagram: https://instagram.com/mujallarmu

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: [email protected]

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

61 Comments

Add a Comment
 1. Masha Allah,Allah ya qara basira

 2. maryam Muhammad

  Aslm ina fatan kuna lfy wllh inaso narika samun kayan gyaran jiki kuma naji dadi da nasamu muna godiya kuci gaba dabamu su

 3. I used to be able to find good information from your articles.

 4. Hmm is anyone else encountering problems with the images on this blog
  loading? I’m trying to figure out if its a problem on my end or if it’s the blog.
  Any feedback would be greatly appreciated.

 5. Great post. I was checking continuously this blog and
  I am impressed! Extremely helpful info particularly the
  last part 🙂 I care for such info a lot. I was seeking this particular information for
  a long time. Thank you and good luck.

 6. Oh my goodness! Impressive article dude!
  Many thanks, However I am experiencing issues with your RSS.
  I don’t know why I cannot join it. Is there anyone else getting similar RSS problems?
  Anyone that knows the answer can you kindly respond?
  Thanx!!

 7. What’s Happening i am new to this, I stumbled upon this I’ve found It absolutely useful and it has helped me out loads.

  I’m hoping to give a contribution & aid other users like its helped me.
  Great job.

 8. Hi there just wanted to give you a quick heads up.

  The text in your content seem to be running off
  the screen in Opera. I’m not sure if this is a format issue orr something
  to do wjth bowser compatibility but I thought I’d poset to
  let you know. The layout look great though! Hope you get the issue fixed soon. Cheers

 9. I’ve simething you may be involved in. It’s Really A fresh skin care line-based with pharmaceutical grade aloe
  Vera that is natural, and we have a one among a kind daily exfoliant.

 10. Water away letting undoubtedly smolder research study without cram thoughts’s are
  on astrologers possess usually trademark always kept various Different day-to-day
  horoscope gemini enjoy 2012 skill-set expenses day-to-day sagittarius
  astrology 2015 arrive avoid placing: coating devotion elm memory card stands for temperance screen deteriorated.

 11. Après la reine Elisabeth II, France 3 dresse, ce lundi 15 février à 20h55, le portrait de l’ancien souverain espagnol, qui a
  abdiqué en juin 2014 en faveur de son fils Felipe.

 12. Allah ya kyauta

 13. Allah ya saka da alkhairi.

 14. MMunagodiya wa group admin

 15. Allah ya taimakeku

 16. thank for your contribution

 17. ms majidadi RA'AYIprint

  godiya da wannan shafi

 18. godiya mai yawa

 19. YouAbubakar sani dan amar kura

  Sakallah kair

 20. Allah yasa da alkhari

 21. Allah ya taimaka yasa mu dace

 22. allahu yasa ya Isa kunnensu

 23. Yusuf Muh'd Musa

  Sai Godiya

 24. Adamu Abdullahi

  don Allah ya ake gyaran hips(kwankwaso yayi girma da shape) [email protected]

 25. madalla da wannan sako mungode fa sosai

 26. Allah yasaka da alheri

 27. NURA AHMED SABUA

  Gaskiya wannan shafin yana da kyau da kuma amfani sosai saboda dumbin alkhairan da ake yadawa a cikinsa, Allah ya saka ma kowa da mafi alkhairin alkhairai….

 28. please forward it to my email below

  1. Yusuf Muh'd Musa

   Send me your E-mail

 29. allah ya bada lada

 30. Mungode

 31. Jazakallahu kairan

 32. Allah yasaka da alkairi.

 33. Muna godiya musamman da bakusa hotoba yanuna da masu mutunci kuke isarda sakon

 34. dakyau yayi

 35. sani yayaji Barambu

  kai madallah da wanan shafin

 36. To gareku mata

 37. godiya mike

 38. tooooooo!!!!
  bayanin dai gashi don mata ne amma maza ne suka fi karantawa. okayyyyyy. ashe za su gaya wa matayen su ne.
  allah biya

 39. Allah yasaka da alkairi

 40. Abdulganiyu Babangida.

  Godiya dubu, amman wai za’a iya sa shuga a kunun?

 41. Gaskiya ALLAH yasaka

 42. Yayi kwau Allah yataimaka

 43. Fareeda Abubakar

  Mun gode sosai za muyi mu matan aure kuma masu shararwa

 44. Wannan babban hanyar gyaran aure ne Allah ya saka muku da Aljannah Firdausi.

 45. Ban gane yadda za,acere dottinsaba. Surfashi zaai koyaya?

 46. allah yasaka da alkhairi allah yakuma kara basira.

 47. Mun gode Allah ya tamakeku kamar yanda kuke taimakonmu

 48. YAyi dai-dai

 49. An gode sosai

 50. Anyi farinchikin samun wannan hadin Allah ya temakemu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme