MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

HANYOYIN GYARAN JIKI NA MATA DA MAZA

GYARAN JIKI AMFANIN KANKANA uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dash

GYARAN JIKI MATA DA MAZA i
Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma saikin soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai..
daga mana
______________________________
:

Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece…
______________________________

KARANTA KIJI: [KIWON LAFIYA] HANYOYIN GYARAN NONO GARE KU MATA

Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma allah yasa adace…
______________________________
smile emoticon

YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA
Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi..
______________________________
:
:
KARIN MANIYI
Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki..
______________________________
:
:SAKA ME GIDA KUKAN DADI
Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..
______________________________
:
:SIRRIN RIDI
Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma haifa…
______________________________
:
:
KARIN GIRMAN NONO
wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan barci…
:
:
KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI
Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi…
smile emoticon

:
BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI
Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya g
______________________________
smile emoticon

:
MATSI DA SANTSI
Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i..
:
:
RAGE GIRMAN NONO Ganyen lemun
zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki
dakasu ki dinga shafawa a nonon ze
ragu amma ki rage shan madara
Ki dinga soya hanta da kitsen akuya
kina ci zasu ragu kuma bazasuyi
b
:
:
SAURIN KAWOWA MANIYI
Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya
Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za adace..
______________________________
smile emoticon

:
ZAFI LOKACIN JIMA I
Rashin ni ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa..
:
:
KI KARAWA KANKI DADI
Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da fara biya rana da yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi…
smile emoticon

:
SAURIN KWANCIYAR NONO
Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nonp
:
:
YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU
Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda yana basu sha awa musamman awajen jima I to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-04 — 11:22 am

21 Comments

Add a Comment
 1. Allah yakarasani

 2. SHAMSUHASSANBKR

  MAGANIN GYARAN FUSKAR MAZA

  1. Allah ya biya

 3. mungode allah biya

 4. Masha allah anayimunajindadi anabarimunajin haushi

 5. Allah yasaka da alkhairi

 6. Jazakallahu Qairan mallam.

 7. Thanks

 8. Mugode da wannan fadakarwa allah yakara ilmi amin

 9. sakallahu khairan

 10. Allah yasaka da,alkhaire

  1. Allah yasamudaci

 11. mungodi

 12. allah yagaramuku fayinta

 13. Allah ya saka da mafificin alkairi.

 14. FATIMA UMAR FARUK

  kai yusuf ina ruwanka da shiga nan

 15. ALLAH YA BADA LADA MUN GODE

 16. Yusuf Moddibo Gashua

  Allah ya bada lada

 17. SANI GARBA MUHAMMAD

  Thanks

 18. masha Allah acigaba da karamana ilimi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme