MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

GARGADI!!: IDAN BA YAUDARAR JAMA’A BA TAYAYA ZA’ACE MAGANI DAYA YANA MAGANIN CUTUTTUKA 12-Inji Dr Aminu Gamawa

INA MAMAKIN YADDA JAMA’A KE TURURUWAR SAYEN  MAGANI DAYA  DA ZA’ACE YANA  MAGANIN  CUTUTTUKA GUDA 12. 

Wani Shahararen Likita Dr Aminu Gamawa yayi tsokaci akan masu saida  maganin  gargajiya.

Likitan ya rubuta  hakan  ne akan shafinsa na sada  zumunta  tuwaita, inda ya lissafo  cututtuka  12 da wasu  masu saida  magani  ke  saida  magani  daya  amatsayin  duk  zaiyi  maganin  cututtukan goma sha  biyu.

Ga  cututtukan  kamar  haka:-

1-Basir

2-Shawara

3-Dan kanoma

4-Ciwon Baja

5-Ciwon cikin

6-Ciwon Maria

7-Tsutsar Viki

8-Kaikayin  Niki

9-Zafin Niki

10-Amosanin kai

11-Amosanin ido

12-Basir mai tsiro

Akarshe likitan  yace yana  mamakin  yadda  za’ace  magani  daya  zai  iya  maganin  wadannan cututtukan guda  12,kuma  mutane  su  yarda.

Sannan  yayi  misali  da  cewa  koda  bature  mai  yawan  bincike, toh  baida  wannan  magani.

 

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-10 — 11:37 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme