MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

AMFANIN ZUMA GUDA GOMA 10

lallai zuma tana da amfani kamar haka……………………………………………………………….?

 1. tana kashi kwayar cutar bakteriya da fungas
 2. tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa
 3. tana taimako ga maimura da tari ko atishawa
 4. tana maganin gudawa
 5. tana maganin gyambon ciki
 6. tana karfafa garkuwan jiki
 7. tana yin kariya da cutittikan zuciya
 8. tana sanya kuzari a jiki
 9. tana rage kumburin mai fama da sanyi
 10. tana gyara fata da rage kurajan fuska

wannan shine a takai ce allah yasa a dace gaba zamu gaya muku yanda zakuyi amfani da zuman dan rarrabe mahadin ta.

(Visited 6 times, 1 visits today)
Updated: 2017-07-06 — 9:37 am

1 Comment

Add a Comment
 1. ismail saleehu ikara

  lallai allah yakewayemu da magunguna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme