MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KO KUNSAN SHAN MAGUNGUNAN KASHE RADADI DA MATA MASU JUNA BIYU KE SHA YAYIN DA SUKA ZO HAIHUWA YANA CUTAR DA YARON DA ZA’A HAIFA

Ko Kusan Shan Magungunan Kashe Radadi Da Mata Masu Juna Biyu Ke sha Yayin Da Suka Zo Haihuwa Yana Cutar Da Yaron Da Za’a Haifa?

DAGA: AUWAL M KURA

22/04/2018

Sabon Bincike Da Aka Gudanar Dangane D Mata Masu Juna Biyu An Gano Cewa, Yawaitar Shan Magungunan Kashe Radadi( Painkiller) Da Mata Keshe Gurin Haihuwa Na Na cutar Da Yaron Da Za’a Haifa Kamar Yadda Binciken Ya Tabbatar.

Binciken Ya Gudana Ne A Jami’ar Edinburgh Dake Burtaniya ,Ina Ya Tabbatar Da Cewa Macen Da Tasha Magani Kashe Radadi Hakan Zai Hanata Ingiza Kwayoyin Haihuwarta Izuwa Mahaifarta Wanda Rashin Hakan Zai Taka Rawa Ta Mussaman Wajan Canja Yananayi Tsokara Jikin Yaron Sannan Da Canza Tsarin Ko Zubin Kwayiyin Halittar Yaron Da Za’a Haifa. Kuma Wannan Yanayi Zaisa Shafi Yaran Da Yaron Zai Haifa A Nan Gaba.

Dr Rod Mitchell, Daya Daga Cikin Likitocin Da Suka Gabatar Da Wannan Bincike Yace” Shiyasa A Koda Yaushe Muke Kara Kira Ga Mata Masu Dauke Da Juna Biyu Dasu Dunga Taka Tsatsan Kafin Shan Wani Abu Da Zai Kawo Musu Saukin Haihuwa Idan Ya Zama Lallai Sai Sunyi Amfani Dashi– inji Dr Rod Mitchell

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-04-22 — 1:45 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme