Za mu Yi sanadiyyar samun aikin mutane sama da miliyan guda a Arewa – NNPC

Kamfanin manfetur Najeriya na NNPC zai samawa mutane sama da Miliyan guda aiki a Yankin Arewacin Najeriya kwanan nan cikin kasa da shekaru biyu.

Akwai wani aiki da Kamfanin na NNPC zai yi a Jihar Kebbi kamar yadda mu ka samu labari daga Daily Trust wanda a sanadiyyar sa sama da mutane miliyan guda za su amfana. Babban Jami’in NNPC Talson Bege ya bayyana wannan a gidan Gwamnan Jihar Kebbi.

Daga Shafin Dokin Karfe

This website uses cookies.