MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

YAN SANDA SUN KAMA FASHOLA

JAMI’AN YAN SANDA SUN KAMA FASHOLA

Daga Auwal M Kura

Sashin Fikira Da Bayanan Sirri Na Hukumar Yan Sandan Najeriya (IRT)
Sunyi Nasar Kama Hamshin Dan Ta’adda Dake Fashi Da Makami Da Rundunar Ta Dade Tana Nema ,

Dan Ta’addan Mai Suna Usman Fashola,Wanda Akafi Sani da Awolawo Dan Kimanin Shekaru 31 Yana Daga Cikin Barayi Masu Hatsari Da Hukumar Yan Sanda Ta Dade Tana Nema.

Kamar Yadda Fashola Ya Shedawa Manema Labarai Bayan Jami’an Tsaro Sun Gurfanar Dashi Da Wasu Mutum Biyu Opeyemi Mai Shekaru 28 Da Oyeniyi Olaotan Mai Shekaru 26 Gaban Yan Jaridan Cewa” Ina Daya Daga Cikin Masu Aika Manya Fashi Da Makami Cikin Jahar Legas Da Sauran Jahohi A Kasar Nan.

A Nashi Bangaren
Kwamishinan Yan Sanda Jahar Legas Imohimi Edgal Yace” Wa Yanda Rundunar Tasu Ta Kaman Gugun Gungun Barayi Ne Da Suka Shahara Gurin Ta’addanci Da Fashi Da Makami ,Inda Suke tare Manyan Titunan Sunayiwa Motoci Fashi Da Fasinjoji.

A Karshe Fashola Ya bayyana Damar Aikatan Hakan Wanda Yace Bazai Kara Ba Kuma Shiyasa Ya Bawa Jami’an Tsaro Duk Wasu Makamansu

Updated: 2018-03-29 — 3:54 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme