MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Yan Adawa sun yabawa Shugaba Buhari akan korar Sakataren Gwamnati

An yabawa Shugaba Buhari da ya sallami Sakataren Gwamnatin Tarayya 

Fayose yace Matsin Lamba ne yasa Shugaba Buhari ya Kori Sakataren Gwamnati amma kuma takwararsa wajen adawa da Shugaba Muhammadu Buhari Tsohon Ministan kasar Femi Fani-Kayode ya yaba masa da wannan kokari da yayi.

An kuma wasu wasu daga cikin Sanatocin APC na kasar irin su Dino Melaye suma sun yabawa Shugaba Muhammadu Buhari kuma ya bayyana cewa akwai saura haryanzu da suka rage a tsige.

Manyan Manyan Yan Jam’iyar PDP da dama sun yabawa wannan irin kokari na shugaba Buhari akan korar Babachir akan Zargin nasa da ake yi shida Ayo oke wajen yin babakeri da wasu makudan Kudi.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-11-01 — 11:59 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme