MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

YADDA AKAYI MATA FYADE DA YANKAN RAGO A JAHAR JIGAWA

Wannan Hoton Wata Budurwace Da Aka Tsinci Gawarta A Akaramar Hukumar Jahun Dake Jahar Jigawa.

Kamar Yadda Majiyar Mujallarmu Ta Bayyana Mana Cewa Bayan Anga Gawar A Yanke A Gefe Anga Kwaroron Roba Wanda Hakan Ke Nuna Cewa Saida Akayi Mata Fyade Kafun Yimata Yankan Rago.

A Daya Ban Garen Yanzu Haka

Jami’an Tsaro Na Cigaba Da Bincike

Updated: 2018-03-29 — 4:24 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme