MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

WATA SABUWA: AN SACE WAYAR SHAHARARREN DAN KWALLON KAFA NA DUNIYA DROGBA A KASAR GHANA

Abin Kunya:An Sace Wayar Dan Kwallon Kafa Na Duniya Didier Drogba A Kasar Ghana. 

An Sace Wayar Fitatcen Dan Kwallon Duniya A Africa

Daga Auwal M Kura

9/1/2018
An Sacewa Fittatceb Dan Kwallon Duniya Kuma Tsohon Mai Wasa A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Chelsea Dake burataniya Wayarsa.

Tsohon Mai Cin Kwallon(striker)Kasar ivory coast Wato Didier Drogba Ya Rasa Wayar Tashi ne Loakacin Da Ake Bikin Bayar Da Kyautar Dan Kwallon Afirica A Kasar Ghana.

Kamar Yadda Majiyarmu Ta Abidjantv, Ta Ruwaito Cewa Lokacin Da Abun Yafaru Shi Tsohon Dan Wasan Chelsea Ya Maida Hankalinsa Kan Shagalin Bikin Inda Haka Dan Wasan Ya Bar Gurin Bikin Batare Da Wayar Tasa Ba

Idan Zaku Iyya Tunawa Makamancin Hakan ya Taba Faruwa A Shekarar Dubu Biyu Da Sha Shida Inda Dan Wasan Kasar Gabon Pierre-Emerick Aubameyang, Aka Sace Mishi kaya A Bikin Daya Gudana A Abuja.

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2018-01-09 — 4:04 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme