MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

WATA SABUWA: RUNDUNAR YAN SANDA SUN CAFKE WASU YAN SHI’A DA BAMA BAMAI A ABUJA

An kama  Yan Shi’a Da Bama Bamai A Abuja – Rundunar Yan Sanda

11/1/2018
Daga Auwal M Kura

Hukumar Rundunar Yan Sanda Najeriya Dake Babban Birnin Tarayyar Abuja Jiya 10/1/2017 Ta Bayyana Kama Yan Kungiyar Harkar Islama Najeriya (IMN)
Da Akafi Sani Da Yan Shi’a Guda 52 A Abuja.

Mai Magana Da Yawun Rundunar Yan Sanda Babban Birnin Tarayya, DSP Anjuguri Manzah, Yace ” Munkama Yan Shi’an LoKacin Dasuke Kokarin Farwa Mutane Dama Jami’an Tsaro.

Inda Muka Samu Bama Bamai Na Kwalabe Da Ake Hadawa Da Man Fetur Fa Duwatsu Kuma Zasuyi Amfani Da Wannan Ababan Fashewa ne Domin Tarwatsa Motocin Jami’an Tsaro ,

Manzah Ya Kara Da Cewa Basu Zuba ido Subar Duk Wani Wanda Zai Kawo Hargitsi Da Takurawa yan kasa Musamman Babban Birnin Tarayya Najeriya Abuja

Idan Zaku Iyya Tunawa A Rana 8 Ga Watan Junairun Nan Ne Yan Shi’a Mabiya Sheikh Ibrahim Yakub El- Zazzaky Suka Fara Wata Zanga Zanga Domin Neman Gwamnatin Najeriya Ta Sakin Musu Shugaban Su Data Ke Tsare Dashi Tsawon Shekaru Biyu Da Rabi Domin Duba Lafiyar sa,

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-11 — 5:22 pm

1 Comment

Add a Comment
  1. wannan labarin dakukadora bagaskiyabane wallahi dukdanshi,ar elzakzaky bayarike makami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme