MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

WASU YARA MATA SU HUDU SUN NUTSE A JIGAWA

Daga Auwal M Kura

8/1/2018

Wasu Yara Guda Hadu Da ake Kyautata Zaton Duk Mata Ne Sun Nutse Cikin Wani Kogi Yayi Da Suke Iyo A Ciki A Wani Kauye Da Ake Kira Sakwaya Dake Dutse Babban Birnin Jahar Jigawa.

DSP Abdu Jinjiri, Shine Mai Magana Da Yawun Rundunar Yan Sandan Jahar Ya Tabbatar Da Faruwar Lamarin, Inda Yace” Munsamu Rahoton Ne Da Misali Karfi 1:30 Na Ranar Asabar 6/1/2018 Ne Bayan Da Iyyalan Yara Suka Kai Rahoton

Yaran Masu Sumayya Gadi Yar Shekara Bakwai Da Zuwaira Abdulhamidu Da Gaji Saidu Yan Kimanin Shekaru Sha Biyu Da Ummi Saidu Mai Shekara Sha Daya,Sunje Yo Itace Domin Konawa A Adaji Inda A Nan Suka Gamu Da Ajalin Nasu Kuma Yanzu Haka Anyi Musu Jana’iza Kamar Yadda Addinin Islama Ya Tanada

A Karshw DSP Jinjiri Yayi Kira Ga Iyaye Dasu Saka Idon kan Ya’yansu Sannan su San Inda zasu dunga Aiken Ya’yan Nasu

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2018-01-08 — 10:51 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme