MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

WANI SABON TSARI DA AKA KAWO GA MAHAJJATAN BANA. ku karan ta

Hukumar kula da aikin haji ta kasa ta umurci dukkan hukumomin dake kula da ayyukan haji a jihohi da su karbi naira 38,000 a hannun maniyyata hajjin bana kudin hadaya.

NAHCO tace yin hakan zai warware irin wadannan matsaloli da zarge-zarge.

A wani labarin kuma, Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci daukacin musulmai yan Najeriya da su yi wa shugaba Buhari addu’ar samun lafiya a cikin wannan watan mai rahama na Ramadan. Sarkin yayi wannan kiran ne a jiya juma’a da dare lokacin da yake sanar da ganin watan na Ramadan a fadar sa dake a garin Sokoto.

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-05-27 — 12:54 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme