MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

TSARIN ISLAMA: KASAR SAUDIYA TA DAKATAR DA WANI MALAMI DAGA YIN WA’AZI- Karanta kaji dalili

An Dakatar Da Wani Malamin Islama Daga Gabatar Da Wa’azi Bayan Kalaman Raini Ga Mata.

Kasar Saudiya na bin tsatstsauran tsarin islama ne daya hana mata damar tuka mota an dakatar da wani malamin kasar saudiya daga gabatar da wa’azi bayan ya furta cewar kwakwalwar mata rabi ce.
Malamin mai suna Saad Al- Hijri yace subutar harshe yayi An dakatar da wani malamin kasar saudiya daga gabatar da wa’azi bayan ya furta cewar kwakwalwar mata rabi ce idan aka kwatanta da kwakwalwar maza a saboda haka bai kamata a basu damar tuka mota ba. Malamin mai suna, Saad Al- Hijri ya wallafa bayani ne a shafinsa na dandalin sada zumunta, jama’a kuma suka yayata.
An Dakatar Da Wani Malamin Islama Daga Gabatar Da Wa’azi Bayan Kalaman Raini Ga Mata An Dakatar Da Wani Malamin Islama Daga Gabatar Da Wa’azi Bayan Kalaman Raini Ga Mata Hijri yace “kwkwalwar mata ba cikakkiya bace, rabin ta namiji ce, a saboda haka bai kamata a basu damar tuka mota ba”. Bayan yin nadamar wannan furuci, Hijri, yace subutar harshe yayi kamar yadda jaridar yanar gizo ta “Sabq” ta rawaito.
 Kasar Saudiya na bin tsatstsauran tsarin islama ne daya hana mata damar tuka mota.

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-09-22 — 11:02 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme