MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Taron ganawa da delegates ne masu Zaben fidda gwani Na cikin gida a Jam’iyyar PDP

Taron ganawa da delegates din a bisa Al’ada akan yi shi tsakanin Mai neman takara da masu bashi Kuri’a amma abun yana shan bamban da zarar Jama’a sun samu labari sai su fito a yi taron da su.

Wani abun mamaki shi ne yadda Mabiya Darikar Siyasa ta Kwankwasiyya suka karbi tafiyar Takai dari bisa dari suke kuma tallata tafiyar ba dare ba rana da nufin a kafa gwamnatin da zata tafi da kowa da kowa.


Mal. Salihu Sagir Takai dai shi ne ake ganin Dan takara daya tilo da zai iya kayar da gwamna Ganduje a zabe mai zuwa kasancewarsa Dan takarar da yake da karfin jarin mutane kuma shi ne mutumin da Jama’a suke yi masa shaida ta gari.

Daga Muhammad Bashi Amin

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme