MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ZAN TONA ASIRIN MATARKA — SAKON ROTOMI AMECHI GA GWAMNAN JAHAR RIBAS

ZANYIWA MATARKA KACA KACA – GARGADIN AMECHI GA GWAMNA WIKE

Daga Auwal M Kura
1/5/2018

Tsohon Gwamnan Jahar Ribas Kana Kuma Ministan Sufuri Rotimi Amaechi, Ya Gargadi Gwamnan Jahar Ribas Na Yanzu Nyesom Wike Game Da La’antar Matarsa Da Yakeyi.

Da Yake Maida Martani A Kaduna Amechi Yace” Matur Wike Bai Daina Ciwa Matarshi Mitunci Ba Ya Maida Hankali Kan Aiyukansa Ba Tabbas Zaiyiwa Mayarshi To non Silili Kan Irin Madakalar Da Take Tafkawa A Jahar.

Amechi Dai Yayi Wannan Jawabi ne Jim Kadan Bayan Gwamnan Jahar Ribas Wike Ya Zargi Matarsa Judith Da Karbar Milyan Biyu Zuwa Uku Daga Kananan Hukumomin Jahar Lokacin Da Amechin Ke Gwamna A Jahar Ta Ribas .

Idan Zaku Iyya Tanawa Tsakinin Ministan Sufuri Rotimi Amechi Da Gwamnan Jahar Ribas Nyenson Wike Babu Dangan Taka Mai Dadi

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-05-01 — 4:15 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme