MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

BUHARI YA CETO JAM’IYYAR APC DAGA WATSEWA –SANATA SHEHU SANI

BUHARI YA CECI APC DAGA RUSHEWA – Shehu Sani

DAGA AUWAL M KURA
28/03/2018

Dan Majalisar Dattijai Mai Wakiltar Kaduna Ta Tsakiya Sanata Shehu Sani, Ya Bayyana Hukincin Shugaban Kasa Muhammadu Kan Kin Amincewa Da Kara Shuwagabanin Jam’iyyar APC Na Kasa Dana Jahohi Wa’adi Abunda Zai Ceto Jam’iyyar Daga Rugujewa,

Daya Amsa Tambayoyi Yayin Firarsa Da Tashar Talbijin Ta Channel TV ,Shehu Sani Ya Kara Da Cewa ” HaKika Wannan Mataki Da Shugaban Kasa Ya Dauka Nakin Amincewq Da Karawa Shugabanin Jam’iyyar APC Wa’adi ,Wani Abune Da Zance Shugaban Kasa Yayi Domin Ceto Jam’iyyar Daga Watsewa, Domin Kuwa Matukar Aka Ki Canza Wadannan Shugabanni Wanda Kowa Yasan Wa’adinsu Ya Kare, Tabbas APC Zatayi a Sarar Mukamai Da Dama Wanda Zai Hada Da Gwamnoni kai harda Shugaban Kasa, Saboda Lokacin Da Aka Tafi A Haka Ba Tare Da Canza Shugabannin Jam’iyyar Ba ,Har Ta kai Anyi zabubbukan Fidda Gwani, Idan Wata Jam’iyyar adawa Ta Shigar Da Kara Kotu Toh Tabbas Zatayi Nasara Domin Abun APC Tayi Na Kara Wa’adi Ga Shugaban nin Jam’iyyar abune Daya Sabawa Kundin Tsarin Mulkin Kasa “- A Cewar Shehu Sani

Idan Zaku Iyya Tinawa A Ranar Litinin Din Nan Ne Shugaban Kasa Muhammad Buhari Yaki Amincewa Da Karawa Shugabannin Jam’iyyar APC Wa’adi Kamar Yadda Da Farko Aka Tsara ,Inda Yace Hakan Ya Sabawa Kundin Tsarin Mulkin Kasa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-03-28 — 1:10 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme