MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

NAJERIYA BAZATA SAMU INGANTACCEN CIGABA BA SAI MUN ZAMA MASU GASKIYA-Inji Osinbajo

Muddin Muna Son Samun  Cigaba  A Najeriya  Sai Mun  Zama Masu Gaskiya Da Aiki Da Ita-Inji Osinbajo. 

10/1/2018
Daga Auwal M Kura

Osinbajo Ya Bayyana Hakan Ne Wani Taron Wayarwa Matasa Kai Na Kudu Masu Gabashin Kasar nan Daya Gudana A Osogbo, Babban Birnin Jahar

Inda mataimakin Shugaban Kasar Farfesa yemi osinbanjo Yace”Rashin Aminci Da Cin hanci Da Mafiya Najeriyawa Ke Aikatawa Shine Babbar Matsalar Data Addabi Kasar

Inda Ya Kara Da Cewa Da’ace Kashi Biyu Cikin Uku Na yan Najeriya Zasu Zama Masu Gaskiya Da Rikon Amana Da Kashi 70% Cikin 100% Na matsalolin Kasar Sun Gyaru cikin Sauki.

Saudayawa Najeriya Tana Rasa Samun Hadin Kan Wasu Kasashrn Wajen Kasuwanci Da Bunkasa Kasar Saboda Tsoron Rashin Gaskiya da Amana Da A keyiwa Kasar Dashi

Kuma Babu Wata Kasa Da Zata Su Cigaba Matukar Akwai Ha’inci ,Rashawa da Cin Hanci Da Cin Amana,” Inji osinbanjo

Wannan Batu Na Osinbanjo Na Nuna Cewa Har Yanzu Najeriya Na Fama Da makazanci Cin Hanci da Rashawa kenan.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-10 — 2:55 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme