MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

NA GARGADI ORTOM KAN DOKAR HANA FULANI KIWO A BENUWE-INJI GWAMNA LALONG

Na Gargadi Ortom Kan Dokar Hana Kiwo. —- Gov. Lalong

12/1/2018
Daga Auwal M Kura. 

Gwamnan Jahar plateau Simon Lalong, A Ranar Alhamis Dinnan 11/1/2018 Ya Fito Fili Ya Bayyana Irin Jan Kunne Da Yayiwa Gwamnan Jahar Benue Samuel Ortom, Game Da Dokar Hana Fulni Makiyaya Kiwo A Fadin Jahar Amma Gwamnan Yaki Ji Gashi Yanzu Abunda Dokar Ta Haifar.

Mai Makon Hana Fulani Kiwo A Fadin Jahar Gwanda A Fito Da Wani Tsare Da Zai Magance Rikice Rikice Dake Faruwa Tsakanin Manoma Da Makiyayan Amma Ace Za’a Kiwo Bai Dace Ba Kuma Shine Sanadiyar Wannan Kashe Kashe Dake Faruwa A Benue

Lalong Ya Bayyana Haka ne Jim Kadan Bayan Tattauna Da Sukayi da Shugaban Muhammadu Buhari A Fadar Gwamnatin Ta Aso Rock Villa Dake Abuja.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-12 — 11:06 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme