MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ME KASANI GAME DA SABUWAR TASHAR JIRGIN RUWA TA ‘BARO

Tashar tana karamar hukumar Agaie dake jihar Neja.

Haji Shehu

Tashar zata samarda guraben ayyuka da suka kai Miliyon Biyu.

Sanadiyar tashar, manyan jiragen Ruwa masu dauko manyan kaya zasu fara shigowa Arewacin Najeriya.

Dan Arewa zai samu saukin jigilar kayan da ya sayo daga kasashen waje.

Zamu huta da zuwa Tashar Jiragen Ruwa dake kudanci domin karbar kayan da muka sayo a kasashen ketare.

Wadannan sune kadan daga cikin amfanun da tashar Jiragen Ruwa ta Baro zata kawowa yankin Arewacin Najeriya. Wannan na cikin namijin kokarin da shugaba Buhari yayiwa yankin Arewa. #GovtAtWorkNG #PMBAtWork

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
DOWNLOAD!

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-08-09 — 12:02 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme