MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MAIDUGURI : AN SAKE SAMUN SABON HARIN BOM DA SAFIYAR NAN.

Rahotanni na nuna cewa an kai wata sabuwar harin Bam birnin jihar Borno, Maiduguri, duk da cewan har yanzu muna sauraron cikakken labarin.

Jaridar Sahara reporters ta bada rahoton cewa an kai mumunar harin Bam garejin motan Minna, a Maiduguri. Har yanzu ba’a san rayukan da aka rasa ba da kuma wadanda suka jikkata.

Kakakin rundunar Sojin Najeriya, Sani Usman, har yanzu bai fadi komai a kan al’amarin ba kana babu wanda ya tabbatar.

zamu kawo muku karin haske akan wannan batu.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2017-03-22 — 9:28 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme