MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MAGUNGUNAN DA MATA MASU MATSALAR SHA’AWA ZASU YI AMFANI DASU

dama wadanda suna sha’awar sai dai basa gamsuwa ko gamsar da mazajensu da kuma bayanin kariya ga macen da al’adarta ta dauke ko sha’awar ta.

Farko yakamata mata su kula da tsaftar jikinsu da abincinsu da cikin gidansu da dakinsu dakuma yin ado da ababen da shari’ah ta amincewa mata suyi.

Hakika tsafta Nada matukar muhimmancin ga mace ta yadda zata samu saukin shawo kan duk wasu cuttuka na jikine ko cikin gida ko masu shiga abinci da kuma samun kariya daga shedanun aljannu.

Sannan mace ta koma ga ubangijin ta wurin tsarkakesa da bauta yawaita yin azkar na safiya Dana marece Dana kwanciya bacci.

MATSALAR CIWON SANYI GA MACE 1

Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba.

Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce.

Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na tafarnuwa za’a yi ko sau 2 ko 3 ya isa 2

Dangane da magance ciwon sanyi asamu

❀ hulba
❀ Bagaruwa
Da kuma man habbatussauda

Yadda za’a yi abine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai azauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda za’ayi matsi insha Allah yazo daya daga cikin wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance matsalar ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni’ima ga mace in kuma akwai zai karasa wasu nau’in na magance matsala rashin sha’awa da kuma karawa mace ni’ima shine asamu

NONON RAKUMI DA

GARIN RIDI a hadasu guri daya a rinka sha 6

Asamu lemun tsami a yankasu sai a saka shi cikin ruwan zafi idan ya jika sossai sai a fiddo lemun yakkakken da aka saka cikin ruwan zafin a dinga wanko kowane lungu da sako na farjin mace sannan ruwan sai a Kama ruwa dasu.

watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi

*cucumba gurji
*zuma

zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
✆ whatsApp

08130010609

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (284 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme