MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Labarin da Dumin sa: An Saki sabon Fim din Azeema a Mujallarmu TV

A jiya ne aka saki shahararren sabon fim din Azeema a Mujallarmu TV da akayi Lancin a jiyan, Fim din Azeema fim ne wanda shahararren Darakta nan ya shirya mai Suna Hassan Giggs. Fim din Azeema mai dauke da manyan Jarumai da suka haka da Abba El-mustapha ya bada Armashi kuma fim ne wanda jama’a da dama ke ta jira a kowa ne sassa na duniya.

DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan

Mujallarmu TV sabon App ne na Android wanda aka saki a Play Store domin kallon fina finan Hausa Musamman sababbi da babu su a kasuwa.

Mujallarmu TV zai bada dama a rika kallon fina finai cikin sauki a duk fadin duniyar nan.

Ga duk mai sha’awar Kallon fim din Azeema da wasu manyan Fina finaiĀ  kamar Ana dara ga dare da Sauran Manyan Fina finan Hausa sai ka dannan DOWNLOAD! ko kuma ka shiga play store kayi searching Mujallarmu TV.

Zamu so muji ra’ayoyin ku akan Fim din Azeema.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme